Skip to main content

Posts

An shiga farautar maharan da suka kashe sojojin Najeriya biyar a Anambra

   Dakarun tsaro na can suna neman 'yan bindigar da suka kashe sojojin Najeriya a kalla biyar cikin jihar Anambra, da ke kudancin kasar. Zuwa yanzu babu wata kungiya da ta fito ta ce ita ce ke da alhakin kai wannan hari na ranar Laraba a Umunze kusa da fitacciyar kasuwar Nkwo. Sai dai hukumomi a kasar sun sha zargin kungiyar IPOB da kaddamar da hare-hare kan cibiyoyin gwamnati da jami'an tsaro a Anambra da ma sauran jihohin kudu maso kudu. Gwamna Chukwuma Soludo na jihar Anambra ya yi tur da wannan kisan gilla. Ya kuma ce dole ne a farauto wadanda suka aikata mummunan aiki tare da hukunta su.

Kotun Najeriya ta ba da umarnin a kamo wani dan Burtaniya

  Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta ba da umarnin kamo wani dan Burtaniya, James Nolan saboda ya keta sharuddan beli. Mai shari'ah Ahmed Mohammed ne ya ba da umarnin bayan James Nolan wanda darakta ne a kamfanin Process and Industrial Development Limited (P&ID) ya gaza bayyana a gaban kotu. Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ce ta shigar da James kara tare da kamfanin Lurgi Consult Limited da sauran wasu, a wata shari'a da ta shafi halasta kudin haram kimanin dala biliyan 9.6. Da yanke ba da hukunci, Mai shari'ah Ahmed Mohammed ya ce James ya karya sharuddan belin da kotu ta ba shi, don haka kotu ta soke belin kuma ta fitar da sammaci don a kamo shi, duk inda ya shiga. Tashar talbijin ta Channels ruwaito alkalin na kuma umarci mutumin da ya tsayawa James Nolan ya bayyana a gaban kotu lokacin zaman kotu na gaba, don ya yi mata bayani a kan dalilin da ya sa kotu ba za ta karbe takardun lamuni da ya ajiye a kotu ba.

FEC approved 580.5M to NDLEA

 The Federal Executive Council has approved the sum of N580.5 million for the purchase of four armoured vehicles for use by the National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA). Attorney-General of the Federation and Minister of Justice, Abubakar Malami, said the decision to procure armored vehicles is part of efforts to encourage law enforcement officers and also safeguard the lives of NDLEA personnel who have been working very hard with lots of results to show for their effort. A contract for the reconstruction of the Ido-ani road linking Ondo state to Edo state was also approved. Minister of Information and Culture, Lai Mohammed disclosed that 27 billion naira was approved for this project which will be completed in 27 months. The Ministry of Industry, Trade, and Investment also got approval for the second phase of the Nigerian Sugar Master Plan (NSMP). The sugar master plan seeks to among other things boost local production of the commodity to meet consumption demand locally and ex...

Opinion with Abdulsalam Kamaldeen Muhamm

 CRIMINALS LABOUR ROOM I became inquisitive to per blink of an eye disrespect of human life on Nigerians. So that took me to talk session with a psychiatry expert of Jos University Teaching Hospital (JUTH), Prof. Moses David Audu – who  told me “no amount of shootings and military hardware can end criminals, infact no amount of aggressiveness can win the war”  It became obvious how mesmerized and overwhelmed I became, so he had me reminisced a little to affirm his claim. Truly, there are prevailing evidences through our home windows (for security consciousness) that criminality perpetrators have no age limit – even innocence of children (teenagers) is lost to crime. Very saddening! And the aftermath always sung, unknown gunmen, unidentified terrorist, yet more inhumane terror on our lives. Wait, is Prof. a God?  In my neighborhood – Yanshanu on Plateau, every day is double curiousity for me, one in the morning (down to be precise) at sight of one after the other reti...

FG commences implementation of new national teachers’ policy

  The Federal Ministry of Education has announced the commencement of the implementation of the new National teaching policy for Teachers. This was disclosed by the Minister of Education at a press conference to herald the commemoration of the 2022 World teachers day in Abuja. The Minister called on State governments to also ensure the implementation of the policy in their various States. The federal government at the 2020 edition of the World Teachers Day celebration announced a new national teaching policy for Nigerian teachers. The policy includes new teachers' salary structure and a new retirement age of 65 years. After several months of waiting anxiously, the federal government says it has now commenced the implementation but state governments are yet to do the same. The inability of States to commence theirs will also widen the existing gap between those who teach in Schools owned by States and the Federal government. October 5th is a day set aside to celebrate teachers globa...

CHELSEA TA KORI KOCIN TA, TUCHEL

    Chelsea ta kori kocinta,  Thomas Tuchel bayan kashin da kungiyar ta sha a ranar Talata a Gasar Zakarun Turai. Kocin mai shekara 49 wanda ya taɓa jagorantar Borussia Dortmund da Paris St-Germain zai bar Stamford Bridge bayan wata 20 da kama aiki. Mai kulob ɗin, Todd Boehly ya bayyana cewa, mataimakan Tuchel ɗin za su ci gaba da aikin horaswa har sai an samu wanda zai maye gurbinsa. Wata sanarwa da masu kulob din suka fitar sun ce, suna ganin lokaci ya yi da za a kawo wani sabon babban koci. An naɗa Tuchel a matsayin koci a ranar 26 ga watan Janairun 2021, bayan ya maye gurbin Frank Lampard, inda ya kai kulob ɗin ga samun nasarar su ta biyu a gasar  Chmpions League wata huɗu bayan ya shiga kulob din. Bayan nan sai ya ƙara da cin Uefa Super Cup da kuma Fifa Club World Cup duk a shekarar.

Mayaƙan Boko Haram 'sama da 100' sun nutse a cikin ruwa

 Mayaƙan Boko Haram 'sama da 100' sun nutse a cikin ruwa Gwamman mayaƙa masu iƙirarin jihadi na Ƙungiyar Boko Haram sun nutse a ruwa yayin da suke guduwa sakamakon luguden wuta ta sama da ƙasa da sojojin Najeriya ke yi musu a a jihar Borno. Jami'an tsaron Najeriya sun ce sun kai hari ne a maɓoyar mayaƙan a can cikin dajin Sambisa. Rahotanni sun ce baya ga farmakin sojojin, akwai ɗaruruwan mayaƙan da suka tsere tare da iyalansu sakamakon ambaliyar ruwa da ta mamaye sansanoninsu. Mayaƙan sa kai sun bayyana cewa sun zaƙulo gawarwaki sama da 100 na ƴan Boko Haram ɗin daga cikin kogi inda suka binne su. Rahotanni sun ce ambaliyar da Kogin Yedzaram ya yi ne ya jawo ambaliyar da ta shafi sansanonin mayaƙan da dama, lamarin da ya ja suka yi hijira. Dubban mutane ne dai suka mutu, kuma kusan mutum miliyan biyu ne mayaƙan na Boko Haram suka raba da muhallansu. Sai dai a ƴan kwanakin nan jami'an tsaron ƙasar sun ce ana samun sauƙi sakamakon irn farmakin da suke kai wa mayaƙan. Hak...

Qatar rejected PMB planned visit.

By ★AHMAD GHAMZAKI★ The government of Qatar under the leadership of Tamim bin Hamad Al Thani, has rejected President Muhammadu Buhari’s planned state visit to the country in September 2022, asking him to reapply in 2023. According to a note dated August 19, 2022, from the embassy of Qatar in Abuja to the ministry of foreign affairs, the dates of the proposed visitation “are not suitable”. The note established that Nigeria had communicated in writing that Buhari had “accepted to visit Qatar on 11-12 September 2022 on the invitation of H.H Sheikh Tamim Bin Hamad Al-Thani, Emir of the State of Qatar”. It, however, instructed the federal government to propose a new date for the visit, preferably “during the first quarter of the year 2023”. “The Embassy of the State of Qatar in Abuja presents its compliments to the Ministry of Foreign Affairs of the Federal Republic of Nigeria (Regions Department) and with reference to the latter’s note M 403/2022 dated 12/08/2022 informing that H.E Muhamma...