Wasu da ake kyautata zaton Yan Bindiga ne sun kaiwa mataimakin Babban sifetan yan sanda na Kasa Mai kula da shiyya 12a AIG audu madakin
Yayin Harin Yan bindigar sun Kuma kashe Mai tsaron lafiyar AIG audu madaki a kan Hanyar kauyen barde-jargindi
Tuni dai aka mikashi Zuwa ASibiti Domin Bashi kulawar Gaggawa sakamakon harbi da Kuma Ciyo da ya Samu yayin Harin
AIG audu madaki dai zai Yana kan hanyarsa ta Zuwa Wani taro da Babban sifetan yan sanda na Kasa Usman baba alkali da zaiyi da manyan jami'an Yan sanda na kasar nan, Wanda akan Hanyar ne lamarin Yafaru
Tuni Dai aka tura jami'an tsaro yankin da lamarin Yafaru Dan zakulo wadanda sukayi wannan mummunan aiki.
Comments
Post a Comment