"An ce! kar al'umma su zargi malaman addinin musulunci, kan yakin Neman zaben Atiku. daga lokacin da suka ji wani babban malamin Addinin musulunci yana tallata da'a zabi Atiku Abubakar"
"A wasu rahotonni da suke bayyana cewa, Atiku Abubakar shine Dan siyasa na farko a kaf Nijeriya da ya Gina masallatai guda 3000, bayan taimakon marayu da kyautawa ga marasa galihu, wannan sanan nan Abu ne musamman ga masu kusantarsa."
"Wasu malaman Addinin musulunci sun ce! Dazaran aka jema Atiku Abubakar, da bukatuwar yin aikin Addinin musulunci a bisa gwargwadon niniya. toh' lalllai yana bayar da gudunmawa mafi zauce tunanin mai tunani, wannan Abu sanan nan ne a fuskan duk wasu manyan malaman Addinin musulunci, kama daga malaman Darika, Izala, Da sauran su."
Bugu da kari, Atiku Abubakar ya sha ya yiwa Addinin musulunci hidima amma ya fadi cewa ba sai an San shi bane yayi, shima duk wadannan ba sabon Abu bane a fuskan malaman da suke zuwa wurinsa Neman da'a taimako, kamar yadda rahotau ke tafe da wannan bayanai."
The Independent National Electoral Commission (INEC) has said that it would conduct a mock accreditation of registered voters in 436 polling units (PUs) nationwide, on February 4 using its Bimodal Voter Accreditation System (BVAS) machines. The INEC Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, said this during a meeting with Resident Electoral Commissioners (RECs) on Friday in Abuja. He said that 436 Bimodal Voter Accreditation System (BVAS) machines would be deployed for the exercise. “As you are already aware, the commission has taken delivery of the BVAS machines for the election. We have also dutifully tested each machine in our offices nationwide to ensure its functionality. “The next step is to conduct field tests across the country involving actual voters. For this reason, and in readiness for nationwide deployment, the commission is conducting a mock accreditation of voters similar to what was done ahead of the recent Ekiti and Osun states governorship elections. “The mock accreditation wil...
Comments
Post a Comment